An Biya Sadakin Wata Budurwa Da Buhu Biyu Na Tashshi Saboda Karancin Kuɗi A Hannu A Garin Batsari Dake Jihar Katsina.

 An Biya Sadakin Wata Budurwa Da Buhu Biyu Na Tashshi Saboda Karancin Kuɗi A Hannu A Garin Batsari Dake Jihar Katsina

An Biya Sadakin Wata Budurwa Da Buhu Biyu Na Tashshi Saboda Karancin Kuɗi A Hannu A Garin Batsari Dake Jihar Katsina

Sakamakon rashin cash wato rashin kuddi a hannu inda suka yanke hukuncin biyan sadakin ta hanyar bayarda tashshi buhu biyu.

Allah kaimana maganin wannan matsalar

أحدث أقدم