kotun musulunci dake nan Kano ta bada umarnin da atasa keyar murja Ibrahim kunya izuwa gidan kurkuku

Kotun musulunci dake nan Kano ta bada umarnin da atasa keyar murja Ibrahim wadda akafi sani da murja Ibrahim kunya yar Tiktok wadda take zaune a kunya under Danbatta local government zuwa gidan gyaran hali 
wato kurkuku inda lauyanta yanemama mata sassauci madadin gidan gyaran hali da a mikata hannun yan hisba shiko alkali yay biris dawannan bukata tasa.
Previous Post Next Post