#kunnengari

RA'AYI: Abinda Baku Sani Ba Game Da Atiku Abubakar

RA'AYI: Abinda Baku Sani Ba Game Da Atiku Abubakar Daga Babangida Isa A dukkan lokacin da aka yi maganar ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyar PDP wasu magoya bayansa suna jingina shi da mai kishin addinin Muslunci don sa…

Matashin Ɗan Jaridar Freedom Radio Yunusa Muhammad Tukuntawa ya bayyana yadda wani jami'in Ɗan Sanda ya taɓa kantsa masa Mari.Jingas ya bayyana hakan ne a filin Dakan Ɗaka da ke kawo muku hira da ma'aikatan Freedom Radio.Ya soma ne da bada tarihin rayuwarsa da yadda ya tsunduma aikin Jarida.Yunusan dai na cikin ƙwararrun masu tace sauti a Freedom Radio, kuma yayi aiki da ɓangarori da dama na tashar, yanzu haka yana aiki da sashen kasuwanci.

Matashin Ɗan Jaridar Freedom Radio Yunusa Muhammad Tukuntawa ya bayyana yadda wani jami'in Ɗan Sanda ya taɓa kantsa masa Mari. Jingas ya bayyana hakan ne a filin Dakan Ɗaka da ke kawo muku hira da ma'aikatan F…

KALLI YADDA AKA KAIWA MATAR GWAMNA FINTIRI HARI A MUBI

An kaiwa tawagar ayarin motocin matar Gwamna Fintiri hari a Mubi Wasu da ba'a san ko su wanene ba sun kaiwa tawagar ayarin motocin uwargidan Gwamnan jihar Adamawa Hajiya Lami Ahmadu Fintiri hari a kauyen muchalla da ke karama…

Load More
That is All