Matashin Ɗan Jaridar Freedom Radio Yunusa Muhammad Tukuntawa ya bayyana yadda wani jami'in Ɗan Sanda ya taɓa kantsa masa Mari.Jingas ya bayyana hakan ne a filin Dakan Ɗaka da ke kawo muku hira da ma'aikatan Freedom Radio.Ya soma ne da bada tarihin rayuwarsa da yadda ya tsunduma aikin Jarida.Yunusan dai na cikin ƙwararrun masu tace sauti a Freedom Radio, kuma yayi aiki da ɓangarori da dama na tashar, yanzu haka yana aiki da sashen kasuwanci.

Matashin Ɗan Jaridar Freedom Radio Yunusa Muhammad Tukuntawa ya bayyana yadda wani jami'in Ɗan Sanda ya taɓa kantsa masa Mari.
Jingas ya bayyana hakan ne a filin Dakan Ɗaka da ke kawo muku hira da ma'aikatan Freedom Radio.

Ya soma ne da bada tarihin rayuwarsa da yadda ya tsunduma aikin Jarida.

Yunusan dai na cikin ƙwararrun masu tace sauti a Freedom Radio, kuma yayi aiki da ɓangarori da dama na tashar, yanzu haka yana aiki da sashen kasuwanci.

Previous Post Next Post