LABARI MAI DADI: Sojojin Nijeriya Sun Kashe 'Yan Ta'adda Fiye Da 300, A Jihar Zamfara Tare Da Kwato Baburansu Da Dama.

LABARI MAI DADI: Sojojin Nijeriya Sun Kashe 'Yan Ta'adda Fiye Da 300, A Jihar Zamfara Tare Da Kwato Baburansu Da Dama

Sama da 'yan bindigar daji 300 sun sheka barzahu, yayin da aka kwato baburan su tirela daya da  kanta biyu.
Wannan nasara ta samu ne cikin dajin Zugu dake karamar hukumar Bukkuyum a jihar Zamfara.

Allah ya kara bawa jami'an tsaron Nijeriya nasara da galaba akan wadannan miyagun waɗanda suka hana mu zaman lafiya.

Daga Isah Abdullahi Dankane
Previous Post Next Post