Shigar Banza tana burge samarin Banza, su lallaɓo wajen banza su kwashi banza, idan suka tashi aure su gudu su ƙyale ƴar banza

Shigar Banza tana burge samarin Banza, su lallaɓo wajen banza su kwashi banza, idan suka tashi aure su gudu su ƙyale ƴar banza 

Yanada kyau kikasance Mai rukon addini haka zalika kikasance mai taka tsan_tsan gadukkan al'amuranki na rayuwa domin samarin yanxu basu da tabbas haka zalika iyaye Kuma kudinga sa ido ga yayanku kama tindaga kawayenta wani halayyane dasu suna da tarbiyya kokuwa basa da tarbiyya wa 'yanne kalan samari take kulawa wadannan abubuwan duk suna dakyau iyaye sumaida hankali akansu don gudun kar yarinyarku tafada hannun gurba tattu 
أحدث أقدم