Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un Yanzu-yanzu abu yayi tsamari harta kaiga anfara rasa rayuka biyo bayan zanga zanga data barke a hedikwatar babbaban bankin Niger ia wato CBN.
Ayau 15 gawatanan biyo bayan abinda yake wakana nakin karbar tsofaffin kudi.
Inda hedikwatar CBN tasamu matsala bisa zanga zanga,
Inda kotin koli ta dage Zamanta zuwa 22 nawannan watan kan Wa'adin kudi dazata yanke hukunci .
Ayanzu abinda muke gayamuku zanga zanga ce tabarke a jihar edo wato akalla mutane hudu ne suka rasa rayuka su sakamakon yin wannan zanga zangar yayinda rikicin yakara tsananta a Benin baban birnin na edo kan canja tsarin fasalin naira da babban bankin ya bullo dashi.
Ata daya gefen kuwa jaridar the nation tace wadanda suka mutu sunkasance man manyan customer na wannan babban bankin Wadanda sukai kokarin maida tsofaffin kudi da zimmar canjawa izuwa sababbi Biyu daga cikin mamatan matasani sannan akwai guda daya ita Kuma mace ce inda alburushin yan sanda yasame ta wajan yin fafutukar kwantar da tarzomar agaban reshen bankin CBN Dake jihar edo.
To allah yasa mudace ameen summa ameen.