Shugaba Muhammadu Buhari ya koma Abuja ranar Litinin bayan shafe kwanaki a mahaifarsa Daura, inda kuma ya kaɗa ƙuri'arsa a zaɓen shugaban ƙasa ranar 25 ga watan Fabarairu.

Shugaba Muhammadu Buhari ya koma Abuja ranar Litinin bayan shafe kwanaki a mahaifarsa Daura, inda kuma ya kaɗa ƙuri'arsa a zaɓen shugaban ƙasa ranar 25 ga watan Fabarairu.  

📸: Fadar Shugaban Najeriya
Inda Mai girma shugaban kasa Mai murabus wato Muhammad buhari Wanda 'yan kasar ke masa laqabi da baba buhari ya bayyanawa al'umma ra'ayinsa yayinda yaje ya kada kuri'a a can mahaifar tasa ta daura inda ya Dan gwalawa jam'iyar APC Kuma ya daga Takardar tasa zuwa sama ananne fa surutu ya balle inda wasu al'umar suke cewa wannan abun dayayi na daga Takardar zabensa Sam baidaceba inji cewarsu.
Abangaren shi Muhammadu buhuri ko ajikinsa inda yace shifa yafitone yabayyana ra'ayinsa Kuma kowa yanada 'yancin yin hakan.

To mudai ba abinda zamu ce saidai Allah yabawa kasarmu zaman lafiya da kwanciyar hankali.
أحدث أقدم