Ashir Idris wanda aka fi sani da Mai Wushirya Dan Tiktok ya musanta zargin da Murja Ibrahim kunya tayimusu a kotun musulunci dake nan Kano.

  Ashir Idris wanda aka fi sani da Mai Wushirya Dan Tiktok ya musanta zargin da Murja Ibrahim kunya tayimusu a kotun musulunci dake nan Kano.



Inda yafito kafar sada zumunta ta manhajar Tiktok yayiwa mutja ta tas akan zarginda ta lakaba musu Wanda wannan dalilin yakawo CeCe kuce a mabanbanran kafar sadarwa irin su Tiktok , Facebook , Instagram da dai suransu.

Ashir idris yabayya nawa mutane gaskiyar abinda yafaru inda yake cewa wannan abu ba gaskiyabane ya rantse ya Kuma ya rantse basu da hannu aka murja da akai hasalima suna tare aranar da aka kamatan sunata shirye _ shiryen murnar Karin shekara wato birthday na ita murja din.

Kuma bai tsaya anan ba saida yayi wata addu'a inda yake cewa "INDAI SUNA DA HANNU AKA MURJA IBRAHIM KUNYA DA AKAI TO ALLAH YAKAISU INDA AKA KAI MURJA IBRAHIM KUMA ZAMA NA DIN_DIN DIN WATO ZAMA NAHAR ABADA ".



Previous Post Next Post