LABARI DA DUMI-DUMI Farashin Kayan Hatsi Na Cigaba Da Faɗuwa Ƙasa Warwas a Kasuwannin Arewacin Najeriya

 LABARI DA DUMI-DUMI


Farashin Kayan Hatsi Na Cigaba Da Faɗuwa Ƙasa Warwas a Kasuwannin Arewacin Najeriya



Yanzu Haka Muna a Kasuwar Giwa, Jahar Kaduna,

Ga Yadda Farashin Ya Kaya a Yau Alhamis 02-02-2023....


MASARA        13k Last week 24k

Dawa              11k. Last week 21k

Farin wake.    25k.  Last week 40k

Shinkafa         14k last week 26k

Waken soya   21k last week 31k

Dauro.             27k last week. 27k


Previous Post Next Post