LABARI DA DUMI DUMI KALLI YADDA RIGIMA TA BALLE TSAKANIN FITACCEN PRODUCER ABUBAKAR BASHIR MAI SHADDA TARE DA SARKIN KANNYWOOD WATO ALI NUHU

 Labari da dumi dumi inda rigima taso taballe .



tsakanin fitaccen producer nan  Abubakar Bashir Mai shadda da sarkin kannywood wato Ali nuhu a yayinda suke cin abincin taya murnar aure .

Daga bisani Kuma rigima ta lafa hardama tafawa a junansu ,

To dama haka akeso bawai Dan Dan abu kalilan yahadaka da mutum ba kace zaka qullace a zuciya Allah yasa mudace

Previous Post Next Post