DA DUMI DUMINSA: kodai Malam ibrahim Shekarau zaiyi mi'ara koma baya ne.

DA DUMI DUMINSA: kodai Malam ibrahim Shekarau zaiyi mi'ara koma baya ne.

malam Ibrahim shekarau ya Kara tabbatarwa da duniya cewa kwankwaso jagora ne a siyasa. 

tsohon gwamnan kano Malam Ibrahim shekarau yace bazaku taba yin magana da kwankwaso ba ya sauya maka magana ba ya Fadi hakane lokacin da suke meeting a Abuja.
Ya Kara da cewa kwankwaso jagora ne a siyasa ba zaiyi maka karya ba haka zalika magana daya yakeyi Kuma bazai yaudare kaba Inji malam Ibrahim shekarau.

Masu karatu me zakuce dangane da wannan batun?
أحدث أقدم