INNALILLAHI KALLI YADDA AKA KAMA WANI MA AIKA CIN BANKI BISA YIN ALMUN DAHANA

KUSKURE NE KO DA GANGAN?
A Bankin FCMB Dake Garin Osogbo A Jihar Osun, Hukumar ICPC Ta Kama Manajan Bankin Bisa Samun Bankinsa Da Kin Biyan Kwastomomi Kudi Bayan An Samu Na’urorin ATM Makare Da Kudi, Amma Ba A Cire Musu Leda Ba, Wanda Hakan Ya Hana Mutane Samun Damar Ciire Kudi A Bankin
أحدث أقدم