ZABEN 2023: Martani Ga Gwamna ElrufaiMalam Nasir El-rufai ya rushe gidajen talakawa a Kaduna bai biya su hakkinsu ba.

ZABEN 2023: Martani Ga Gwamna Elrufai


Malam Nasir El-rufai ya rushe gidajen talakawa a Kaduna bai biya su hakkinsu ba.
Malam ya rushe shaguna da kasuwanni ya karya tattalin arzikin talakawa wanda har zuwa yau ana la'antarsa akan haka

Malam ya kori ma'aikata da Malaman makaranta a Kaduna ya jefa rayukan bayin Allah cikin mawuyacin hali ba tare da ya ba su wani abinda za su ci abinci ba.

Malam ya rufe Masallatai, ya hana Sallar Juma'a  ya takurawa Musulmai saboda ya burge Ýahùdawan da suka kawo Korona.

Malam ya rufe makarantun da ake koyon Qur'ani yasa aka kama Daliban da suke koyon Qur'ani, amma bai taba rufe gidajen karuwai ba saboda ya burge Ýahùďawà.

A yanzu kuma da yake neman matsayin Chief of Staff idan Tinubu ya yi nasara, shine wai zai nuna mana yana son talakawa har da zagin Dattawan Arewa.

Babu wanda zai yaudaru da maganganun Malam sai mai son zuciya.
أحدث أقدم