JIYA BA YAU BAHoto na farko Dharmendra ne da Amitabh a kan mashin cikin wakar Yeh Dosti Film din SHOLAY

JIYA BA YAU BA

Hoto na farko Dharmendra ne da Amitabh a kan mashin cikin wakar Yeh Dosti  Film din SHOLAY
Hoto na biyu Sunusi Burhan ne da Ali Nuhu kan mashin cikin wakar Mukhtari aboki babba Film din MUKHTAR

Abun kayatarwa duka wakokin na indiyar da na Hausar suna magana ne game da Abota.
أحدث أقدم