Najeriya Kenan.....Kayan talaka yana ta faduwa

Najeriya Kenan.....

Kayan talaka yana faduwa talakawa 'yan uwansu suna ta dariya, kayan kamfani na masu kudi yana kara kudi anyi shiru. 

Wallahi duk wanda ya kasa kayanshi a kasuwa babu masu siya kuma baida kudin Cefane dole ya karyar da kayan ya siyar asara domin ya samu kudin da zai kai gida.
Da yawan mutane jarinsu zai karye a wannan lokacin matukar ba'a samu chanji ba. 

Wannan kalami yafitone daga matashin Dan kasuwa wato Abubakar Mai naira yayi inda wasu mutanen keta korefe_korefe Kamar haka,
Suke cewa su abinda yafi basu haushi komuce yafi Bata musu rai shine ansasu duksun saka kudadensu cikin asusun banki Kuma gashi yanzu ko transfer mutum yay domin yayiwa iyalansa cefane Bata yiyuwa gashi Kuma ba kuddi a injinan cirar kudi na banki.
Haka zalika inkaje wajan madu sana'ar nan ta P O S suma sai Babu suke takira 
To Allah dai yay Mana maganin wannan abu.
أحدث أقدم