MAGANIN GIRMAN GABA DA KARFIN MAZA DA SAURIN INZALI:

MAGANIN GIRMAN GABA,DA KARFIN MAZA DA SAURIN INZALI:

DUK WANDA YA KARANTA YAYI KOKARI YA TURAWA SAURAN YAN UWA DOMIN SUMA SU AMFANA
Yadda zaka magance matsalar inzali da wure shine ta hanyar amfani da maganin gargajiya na asli wanda babu kwaya a cikin sa,domin samun ingantaccen kuzari na har abada.

Wannan hanya zata magance maka matsalar raunin gana saurin inzali dàttin mara.

🌿 Citta mai kogo.
🌾 Namijin goro.

Yadda za'a hada shine idan aka samo namijin goron sai a busar dashi sannan a samu yayan citta mai kogo a hada a dake sosai.

Zaka iya zubawa a cikin zuma 🍯 ka rika shan chokali 1 sau biyu a rana.

Za kuma ka iya sha a cikin nono 🥛 ko madara ta ruwa rabin chokali sau biyu a rana.

Tsawon sati 2,amma kafin ka fara ganin aikin sa,sai kayi kamar tsawon kwana 3 kana sha,domin yana bin jiki ne.

أحدث أقدم