MAGANIN KARFIN MAZA 🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌Mafi yawan Mata suna fada cewa Tabbatar jin dadi a rayuwar aure yana ta'allaqa ne samun Namiji mai lafiyar azzakari.

MAGANIN KARFIN MAZA 

🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌

Mafi yawan Mata suna fada cewa Tabbatar jin dadi a rayuwar aure yana ta'allaqa ne samun Namiji mai lafiyar azzakari. 

Bayan haka zakarin nan ya zama mai karfin gaske da zai iya gamsar da iyalin sa. 
Masana ilimin Jima’i (sexology) sun tabbatar mana da cewa Ingantacce kuma lafiyayyen zakari  shine wanda za a dauki tsawon awa daya ana jima'i ba tare da ya kwanta ba. 

Karin karfin Maza mazakuta yana da matukar muhimmanci ga maza, domin shine abun da ke gyara aure. 

Rashin Samun cikakken gamsiuwar jima'i yana daya daga cikin Shika shikan mutuwar aure. 

Domin samun lafiyar mazakuta ku nemi wannan :

1. ALBASA. πŸ§…
2. TAFARNUWA πŸ§„
3. KANNUFARI πŸ§‡
4. ZUMA 🍯
5. CITTA. πŸ§‰

Yadda Zaku Hada Maganin Cikin Sauki.

Zaka markada Albasa  mai kyau har sai ta yi ruwa. 
Sannan ka markada tafarnuwa sosai tare da ruwa, amma Kar ruwan yayi yawa. 

Cittakar kuwa da Kanunfari za ka   daka su ne. 

Bayan ka gama da wadannan abubuwa sai ka  samo kofi da cokali mai kyau. Bayan nan sai ka  debi kamar cokali biyu na,  Albasa, cokali biyu na tafarnuwa, cokali biyu na Kanunfari da kuma cokali biyu na Citta. 

Idan ka hada su sai ka debi cokali hudu na zuma ka hadasu gaba daya a kofin nan ka  juya su sosai ka shanye. 

A duk lokacin da ka samu dama ki rika yin haka. 

Ina tabbatar wa Maza cewa idan kana irin wannan hadin, har mata hudu za ka iya biyawa da bukatar aure.
Previous Post Next Post