ABU MAFI GIRMA DAYA KAMATA KUSANI AKAN OPAY BANK.

Abu mafi mahimmanci daya kamata kusani akan opay.

Opay bank nada matukar amfani musanman awannan lokacin da muke ciki Wanda komai yakoma saidai kayi transfer mutane dayawa sunrasa yadda zasuyi.

shin ka kasance  'Dan kasuwane Kai kokuwa aikin karfi kakeyi toga karabasanan tazo maka har gida wasu mutanen dayawa zakaga suna son bude account Amma rashin BVN sai yayi musu kaza landan to Kuma gadama tasamu,
OPAY BANK ana iya bude shi koba BVN inhar kanada katin shaidar Zama Dan kasa  wato ID card zaka iya bude shi hankalinka kwance.
Kuma Kai transfer batare da sunyimaka cajin kudiba bugu da kari gasuda karfin network .

Previous Post Next Post